Breaking News

Liberia ta kawar da cutar Ebola

150602164950_ebola_survivor_liberia_304x171_getty_nocredit

Hukumar lafiya ta duniya ta bayyana Liberia a matsayin kasar da ta kawar da cutar ebola baki daya a karo na biyu. A watan Mayun da ya gabata ne ta ce kasar ta kawar da kwayar cutar ta ebola baki daya , sai dai daga bisani an samu wani da ya kamu da cutar a watan Yuni. Hukumar lafiyar ta ... Read More »

Timber by EMSIEN 3 Ltd BG